إستكشف المشاركات

استكشف المحتوى الجذاب ووجهات النظر المتنوعة على صفحة Discover الخاصة بنا. اكتشف أفكارًا جديدة وشارك في محادثات هادفة

.

إعجاب

Happy birthday

إعجاب

Join us in shaping Nigeria's digital future! Introducing the 3 Million Technical Talent (3MTT) program, a vital component of the Renewed Hope agenda. 🇳🇬 Calling all aspiring tech talents from Zamfara State: seize this opportunity to be part of the first phase in collaboration with NITDA. Don't miss your chance to contribute to Nigeria's digital economy and become a part of our nation's tech success story. Apply now! #3mtt #digitalnigeria #zamfaratech

Application link: https://3mtt.nitda.gov.ng

إعجاب

Sau nawa kake kashe wayarka a sati?

Yanada ƙyau ka kashe wayarka atleast sau ɗaya a duk sati kuma bayan ka kashe kabarta tayi minti ɗaya zuwa biyu a kashe, bawai hakan kawai zai taimaki wayar naka wurin gudanar aikinta cikin sauri bane kaɗai, hatta battery naka zai samu sauƙi tareda ƙara mishi lafiya.

Sannan inaso kasani cewa barin wayarka tana Caji bayan ta cika tayi Full 100% yana kashe batirin waya, idan yakai 95% son samu ka cire shi hakanan ko kuma yana kai 100% ka cire. (Wadanda kuma wayarsu take Disconnecting, da zaran ta cika wannan hakan ya wadatar)

Sannan yanada ƙyau ka ɗauki atleast awa biyu batareda hasken Screen na wayarka ya haska maka ido ba, ma'ana ka ɗauki awa biyu ko minti 30 batareda ka danna waya ko computer ba a lokacin da zaka kwanta.

Wayarka tana buƙatar kadinga kasheta hakanan saboda ta huta na awa ɗaya (1 hours) karka bari wayarka tayi sati ɗaya a kunne batareda ka kasheta ba.

Allah Yataimaka..😊🙏

إعجاب

Showing gratitude towards Allah is one the many ways to get close to Allah & having your Du’as accepted.

‘If you are grateful, I will certainly give you
more.’ ~ Quran 14:7

إعجاب

image
إعجاب

Computer Science Students

إعجاب

KARATUN LITTAFIN حصن المسلم
Darasi na 20

Daga: Massallacin Annoor Wuse 2 Abuja

19/05/1445 - 03/12/2023

Tare da: Prof Isa Ali Ibrahim Pantami

إعجاب

بسم الله الرحمن الرحيم

إعجاب

الحمدلله

إعجاب