An karrama Uwar Marayu da Lambar Yabo.
Shugabar Gidauniyar Uwar Marayu Lirrahmati Foundation Hajiya Umaimatu Uwar Mahmad tana daga cikin mutum 100 wa'yen da suka yiwa Al ummar Kano da Nigeria hidima, aka girmamasu da lambar Yabo.
Muna rokon Allah ya kara daukaka darajar Uwar Marayu dama duka masu taimakon mabukata.

image
Mi piace